Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'un
A
llah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa.
Marigayin ya rasu ne bayan jinya da yayi na 'dan lokaci a Birnin kebbi.
Za'a masa sallar janaza Gobe
Alhamis 7/9/2023
A Birnin Kebbi.
insha Allah.
Allah ya gafarta masa Amin.
Comments